-
hidimaGanawar Musamman Ta Ayatullah Jawadi Amoli Tare Da Ayatullah Sistani A Najaf Ashraf
Bayar da Kyautar tafsirin kur'ani Mujalladai 80 mai suna (Tasnim) a ganawar da manyan maraja'ai biyu suka yi.
Sabbin labarai
-
hidimaGanawar Musamman Ta Ayatullah Jawadi Amoli Tare Da Ayatullah Sistani A Najaf Ashraf
Bayar da Kyautar tafsirin kur'ani Mujalladai 80 mai suna (Tasnim) a ganawar da manyan maraja'ai biyu suka yi.
-
hidimaIsra'ila Na Ci Gaba Da Ruwan Bama-Bamai A Tashishin Jiragen Ruwan Yemen
Majiyoyin labarai sun rawaito cewa jiragen yakin Isra'ila na ci gaba da kai hare-hare a tashar jiragen ruwa na lardin Hodeidah na kasar Yaman.
-
Masu fafutuka sun gudanar da zanga-zanga a ofishin jakadancin Masar da ke Landan
hidimaAn Gudanar Da Zanga-Zangar Kaiwa Gaza Dauki A Gaban Ofishin Jakadancin Masar A Landan
Rikicin Isra'ila da Falasdinu ya dau shekaru da dama da suka gabata, wanda ya samo asali daga rikicin yankuna da kuma ikon siyasa. Gaza ta sha fama da hare-hare akai-akai, tare da killace hanyar da za ta iya amfani da muhimman ababen more rayuwa, lamarin da ke haifar da munanan yanayin jin kai.
-
Batun AJiye Makami Da Ake Neman Kungiyoyin Gwagwarmaya Su Aikata
hidimaKungiyoyin Gwagwarmaya: Ajiye Makamin Gwagwarmaya Ba Zai Taba Faruwa Ba
Muhammad Al-Hindi, mataimakin babban sakataren kungiyar Islamic Jihad: Gaba da gabar yaki ba za ta saki fursunonin Isra'ila ba, sai dai idan an tsayar da yakin Gaza. Sanna ajiye makamin gwagwarmaya na nufin fara gudun hijirar Falasdinawa daga Gaza, kuma hakan ba zai taba faruwa ba.
-
Tattaunawar Iran Da Amurka Karo Na Hudu
hidimaYadda Ta Kaya A Tattaunawar Iran da Amurka A Zagaye Na Hudu.
Bayan da Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araqchi ya isa Muscat babban birnin kasar Omani a ranar Lahadin nan domin halartar zagaye na hudu na tattaunawar kai tsaye tsakanin Iran da Amurka me ya wakana!.
-
hidimaFalasdinawa 1,500 Sun Rasa Idanunsu A Hare-Haren Ta’addanci Da Isra’ila Ke Kaiwa Gaza.
Ma'aikatar lafiya ta Falasdinu ta sanar a yau Lahadi cewa, a sakamakon hare-haren da Isra’ila ke kaiwa Gaza da ci gaba da mamaye yankin Gaza da sojojin gwamnatin sahyoniyawan suke yi, Falasdinawa 1,500 ne suka rasa idanunsu.
-
hidimaSojojin Pakistan Sun Kaddamar Da Farmakin Soji A Matsayin Martani Ga Harin Da Indiya Ta Kai.
Tashar talabijin ta Pakistan ta bayar da rahoton cewa, farmakin da aka yi wa lakabi da "Operation Solid Structure" ya lalata wani wurin ajiyar makamai masu linzami na BrahMos a Beas da kuma sansanin jiragen sama na Pathankot da Udhampur a Indiya.
-
hidimaRahoto Cikin Hotuna| Na Taron Dora Rawani Ga Daliban Makarantar Hauza Na Qum Da Ayatullah Makarem Shirazi Ya Jagoranta
Kamfanin dillancin labaran ƙasa da ƙasa na Ahl-Bait As -Abna- ya kwo maku rahoton cewa: an gudanar da bikin sanya rawani ga wasu daliban makarantar hauza na Qum bisa munasabar maulidin Imam Rida (AS) bisa jagorancin Ayatullahi Makarem Shirazi a gidan wannan marji’in mabiya mazhabar shi'a a birnin Qum.
-
hidimaRahoto Cikin Hotuna| Babban Taron Maulidin Imam Ridha (AS) A Mashhad
Kamfanin dillancin labaran ƙasa da ƙasa na Ahl-Bait As -Abna- ya kwo maku rahoton cewa: an gudanar da gagarumin bikin mauludin Imam Ridha (AS) tare da halartar dinbin maziyarta da makwaftan hubbaren Razawi da ke kan titin Imam Riza (AS) a birnin Mashhad.
-
hidimaImam Ridha (As): “La’ilaha Illallahu Garkuwa Ta Ce, Dukkan Wanda Ya Shiga Cikin Garkuwa To Ya Aminta Daga Azabata.
Allah Ta’ala Ya na cewa: “La’ilaha Illahu garkuwa ta ce, dukkan wanda ya shiga cikin garkuwa toya aminta daga azabata. Yayin da ayarin ya soma tafiya sai ya kiramu da cewa: amma da sharuddanta’ kuma Ni ina da daga cikin sharuddanta”.